Keyboard Support

Contact and Search

Keyman.com Homepage

Header bottom

Keyman.com

On this page

Hausa Kano Keyboard Help

Documentation for Hausa Kano Keyboard

This is the simplest keyboard that a user can input the Hausa Language based on the standard QWERTY (US) keyboard.

Press q for ƙ

Press x for ɗ

Press v for ɓ

Press ` then q for q

Press ` then x for x

Press ` then v for v

Press ` twice for `

contact: hamza.sulayman@icloud.com

Wannan shi ne keyboard mafi sauƙin amfani wajen iya shigar da harshen Hausa a bisa tsarin keyboard na QWERTY (US). Ana iya amfani dashi kwamfuta mai amfani da manhajar Windows, Mac ko kuma Linux. Ana iya amfani dashi a na'urorin tafi da gidan ka masu amfani da manhajar Android, iOS ko Windows. Ana iya amfani dashi wajen shigar da saƙo a shafukan intanet da kafafen sada zumunta.

Yi amfani da shi cikin sauki kamar haka:

Danna q domin rubuta ƙ

Danna x domin rubuta ɗ

Danna v domin rubuta ɓ

Danna ` sannan q don rubuta q

Danna ` sannan x don rubuta x

Danna ` sannan v don rubuta v

Danna ` sau biyu don rubuta `

Don ƙarin bayani a iya tuntuɓar mawallafin ta adireshin imel: hamza.sulayman@icloud.com

All Documentation Versions

Download this keyboard